Ashakata

Posted by usman umar musa gzw on 05:18 PM, 06-May-15

Awani gari anyi wani sarki shi sarkin yakasance azzalumi to sai sarkin ya siyo giwa ya saketa agari to giwarnan sai takeyiwa mutane barna to kuma mutane suke tsoran gayawa sarki abunda yake faruwa saboda kar akulleshi to agarin akwai wani matashi saiyya taramutanen garin yace suzo suje wajan sarki sufada masa saiyyace amman da sharadi Idan sukaje zaice sarki giwa sai suce sukuma Tana barna kuga idan akai haka bazai kulle duk mutanan garinba sai sukace aikuwa wannan shawara taka tayi suka tafi wajan sarki bayan sunyi gaisu sai matashinnan ya tashi yace sarki giwa yaji shiru yakara fada har sau uku yaji shiru kai sai wani bafade yace kai saurayi kafadi abinda yakawoka kokuma kaci duka dayaji saiyyaga bashi da yadda zaiyyi kawai saiyyace sarki gawar dakakawa tayi kadan yakamata adado wasu shiken ba'a fi sati dayaba aka dado giwa harguda 4 aikuwa giwaye suka fara ta'a di har gida jen mutane da gonakinsu aikuwa saurayinnan yace aikadan kuka ganigood evining

Hello World!

Posted by usman umar musa gzw on 04:51 PM, 06-May-15

Welcome to MyWapBlog.com. This is your first post. Edit or delete it, then start blogging!